Quran with Hausa translation - Surah Saba’ ayat 31 - سَبإ - Page - Juz 22
﴿وَقَالَ ٱلَّذِينَ كَفَرُواْ لَن نُّؤۡمِنَ بِهَٰذَا ٱلۡقُرۡءَانِ وَلَا بِٱلَّذِي بَيۡنَ يَدَيۡهِۗ وَلَوۡ تَرَىٰٓ إِذِ ٱلظَّٰلِمُونَ مَوۡقُوفُونَ عِندَ رَبِّهِمۡ يَرۡجِعُ بَعۡضُهُمۡ إِلَىٰ بَعۡضٍ ٱلۡقَوۡلَ يَقُولُ ٱلَّذِينَ ٱسۡتُضۡعِفُواْ لِلَّذِينَ ٱسۡتَكۡبَرُواْ لَوۡلَآ أَنتُمۡ لَكُنَّا مُؤۡمِنِينَ ﴾
[سَبإ: 31]
﴿وقال الذين كفروا لن نؤمن بهذا القرآن ولا بالذي بين يديه ولو﴾ [سَبإ: 31]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma waɗanda suka kafirta suka ce: "Ba za mu yi imanida wannan Alƙur'ani ba, kuma ba za mu yi imani da abin da yakea gabaninsa ba (na waɗansu littattafan sama)." Kuma da ka gani a lokacin da azzalumai suke abin tsayarwa wurin Ubangijinka, sashensu na mayar wa sashe maganar maraunana (mabiya) suke cewa makangara (shugabanni) "Ba dominku ba, lalle, da mun kasance muminai |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma waɗanda suka kafirta suka ce: "Ba za mu yi imanida wannan Alƙur'ani ba, kuma ba za mu yi imani da abin da yakea gabaninsa ba (na waɗansu littattafan sama)." Kuma da ka gani a lokacin da azzalumai suke abin tsayarwa wurin Ubangijinka, sashensu na mayar wa sashe maganar maraunana (mabiya) suke cewa makangara (shugabanni) "Ba dominku ba, lalle, da mun kasance muminai |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma waɗanda suka kãfirta suka ce: "Bã zã mu yi ĩmanida wannan Alƙur'ãni ba, kuma bã zã mu yi ĩmani da abin da yakea gabãninsa ba (na waɗansu littattafan sama)." Kuma dã kã gani a lõkacin da azzãlumai suke abin tsayarwa wurin Ubangijinka, sashensu na mayar wa sãshe maganar maraunana (mabiya) suke cẽwa makangara (shũgabanni) "Ba dõminku ba, lalle, dã mun kasance mũminai |