Quran with Hausa translation - Surah Saba’ ayat 37 - سَبإ - Page - Juz 22
﴿وَمَآ أَمۡوَٰلُكُمۡ وَلَآ أَوۡلَٰدُكُم بِٱلَّتِي تُقَرِّبُكُمۡ عِندَنَا زُلۡفَىٰٓ إِلَّا مَنۡ ءَامَنَ وَعَمِلَ صَٰلِحٗا فَأُوْلَٰٓئِكَ لَهُمۡ جَزَآءُ ٱلضِّعۡفِ بِمَا عَمِلُواْ وَهُمۡ فِي ٱلۡغُرُفَٰتِ ءَامِنُونَ ﴾
[سَبإ: 37]
﴿وما أموالكم ولا أولادكم بالتي تقربكم عندنا زلفى إلا من آمن وعمل﴾ [سَبإ: 37]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma dukiyarku ba ta zamo ba, haka ɗiyanku ba su zamo abin da yake kusantar da ku ba a wurinMu, kusantarwar muƙami face wanda, ya yi imani kuma ya aikata aikin ƙwarai. To, waɗannan suna da sakamakon ninkawa saboda abin da suka aikata. Kuma su amintattu ne a cikin benaye |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma dukiyarku ba ta zamo ba, haka ɗiyanku ba su zamo abin da yake kusantar da ku ba a wurinMu, kusantarwar muƙami face wanda, ya yi imani kuma ya aikata aikin ƙwarai. To, waɗannan suna da sakamakon ninkawa saboda abin da suka aikata. Kuma su amintattu ne a cikin benaye |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma dũkiyarku ba ta zamo ba, haka ɗiyanku ba su zamo abin da yake kusantar da ku ba a wurinMu, kusantarwar muƙãmi fãce wanda, ya yi ĩmãni kuma ya aikata aikin ƙwarai. To, waɗannan sunã da sakamakon ninkawa sabõda abin da suka aikata. Kuma su amintattu ne a cikin bẽnãye |