Quran with Hausa translation - Surah Saba’ ayat 45 - سَبإ - Page - Juz 22
﴿وَكَذَّبَ ٱلَّذِينَ مِن قَبۡلِهِمۡ وَمَا بَلَغُواْ مِعۡشَارَ مَآ ءَاتَيۡنَٰهُمۡ فَكَذَّبُواْ رُسُلِيۖ فَكَيۡفَ كَانَ نَكِيرِ ﴾
[سَبإ: 45]
﴿وكذب الذين من قبلهم وما بلغوا معشار ما آتيناهم فكذبوا رسلي فكيف﴾ [سَبإ: 45]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma waɗanda suke a gabaninsu, sun ƙaryata, alhali kuwa ba su kai ushurin-ushurin abin da Muka ba su ba, sai suka ƙaryata Manzanni Na! To, yaya musu Na (ga maƙaryata) ya kasance |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma waɗanda suke a gabaninsu, sun ƙaryata, alhali kuwa ba su kai ushurin-ushurin abin da Muka ba su ba, sai suka ƙaryata ManzanniNa! To, yaya musuNa (ga maƙaryata) ya kasance |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma waɗanda suke a gabãninsu, sun ƙaryata, alhãli kuwa ba su kai ushurin-ushurin abin da Muka bã su ba, sai suka ƙaryata ManzanniNa! To, yãya musũNa (ga maƙaryata) ya kasance |