Quran with Hausa translation - Surah Saba’ ayat 46 - سَبإ - Page - Juz 22
﴿۞ قُلۡ إِنَّمَآ أَعِظُكُم بِوَٰحِدَةٍۖ أَن تَقُومُواْ لِلَّهِ مَثۡنَىٰ وَفُرَٰدَىٰ ثُمَّ تَتَفَكَّرُواْۚ مَا بِصَاحِبِكُم مِّن جِنَّةٍۚ إِنۡ هُوَ إِلَّا نَذِيرٞ لَّكُم بَيۡنَ يَدَيۡ عَذَابٖ شَدِيدٖ ﴾
[سَبإ: 46]
﴿قل إنما أعظكم بواحدة أن تقوموا لله مثنى وفرادى ثم تتفكروا ما﴾ [سَبإ: 46]
Abubakar Mahmood Jummi Ka ce: "Ina yi muku wa'azi ne kawai da kalma guda! watau ku tsayu domin Allah, bibbiyu da ɗaiɗai, sa'an nan ku yi tunani, babu wata hauka ga ma'abucinku. Shi bai zama ba face mai gargaɗi ne a gare ku a gaba ga wata azaba mai tsanani |
Abubakar Mahmoud Gumi Ka ce: "Ina yi muku wa'azi ne kawai da kalma guda! watau ku tsayu domin Allah, bibbiyu da ɗaiɗai, sa'an nan ku yi tunani, babu wata hauka ga ma'abucinku. Shi bai zama ba face mai gargaɗi ne a gare ku a gaba ga wata azaba mai tsanani |
Abubakar Mahmoud Gumi Ka ce: "Ina yi muku wa'azi ne kawai da kalma guda! watau ku tsayu dõmin Allah, bibbiyu da ɗaiɗai, sa'an nan ku yi tunãni, bãbu wata hauka ga ma'abũcinku. Shĩ bai zama ba fãce mai gargaɗi ne a gare ku a gaba ga wata azãba mai tsanani |