Quran with Hausa translation - Surah Saba’ ayat 50 - سَبإ - Page - Juz 22
﴿قُلۡ إِن ضَلَلۡتُ فَإِنَّمَآ أَضِلُّ عَلَىٰ نَفۡسِيۖ وَإِنِ ٱهۡتَدَيۡتُ فَبِمَا يُوحِيٓ إِلَيَّ رَبِّيٓۚ إِنَّهُۥ سَمِيعٞ قَرِيبٞ ﴾
[سَبإ: 50]
﴿قل إن ضللت فإنما أضل على نفسي وإن اهتديت فبما يوحي إلي﴾ [سَبإ: 50]
Abubakar Mahmood Jummi Ka ce: "Idan na ɓace, to, ina ɓacewa ne kawai a kan kaina. Kuma idan na shiryu, to, saboda abin da Ubangijina Yake yowar wahayi ne zuwa a gare ni. Lalle Shi Mai ji ne, Makusanci |
Abubakar Mahmoud Gumi Ka ce: "Idan na ɓace, to, ina ɓacewa ne kawai a kan kaina. Kuma idan na shiryu, to, saboda abin da Ubangijina Yake yowar wahayi ne zuwa a gare ni. Lalle Shi Mai ji ne, Makusanci |
Abubakar Mahmoud Gumi Ka ce: "Idan na ɓace, to, inã ɓacẽwa ne kawai a kan kaina. Kuma idan na shiryu, to, sabõda abin da Ubangijina Yake yõwar wahayi ne zuwa a gare ni. Lalle Shĩ Mai ji ne, Makusanci |