×

Ya ƙãga ƙarya ga Allah ne kõ kuwa akwai wata hauka a 34:8 Hausa translation

Quran infoHausaSurah Saba’ ⮕ (34:8) ayat 8 in Hausa

34:8 Surah Saba’ ayat 8 in Hausa (الهوسا)

Quran with Hausa translation - Surah Saba’ ayat 8 - سَبإ - Page - Juz 22

﴿أَفۡتَرَىٰ عَلَى ٱللَّهِ كَذِبًا أَم بِهِۦ جِنَّةُۢۗ بَلِ ٱلَّذِينَ لَا يُؤۡمِنُونَ بِٱلۡأٓخِرَةِ فِي ٱلۡعَذَابِ وَٱلضَّلَٰلِ ٱلۡبَعِيدِ ﴾
[سَبإ: 8]

Ya ƙãga ƙarya ga Allah ne kõ kuwa akwai wata hauka a gare shi?" Ã'a, waɗanda ba su yi ĩmãni da Lãhira ba, sunã a cikin azãba da ɓãta mai nĩsa

❮ Previous Next ❯

ترجمة: أفترى على الله كذبا أم به جنة بل الذين لا يؤمنون بالآخرة, باللغة الهوسا

﴿أفترى على الله كذبا أم به جنة بل الذين لا يؤمنون بالآخرة﴾ [سَبإ: 8]

Abubakar Mahmood Jummi
Ya ƙaga ƙarya ga Allah ne ko kuwa akwai wata hauka a gare shi?" A'a, waɗanda ba su yi imani da Lahira ba, suna a cikin azaba da ɓata mai nisa
Abubakar Mahmoud Gumi
Ya ƙaga ƙarya ga Allah ne ko kuwa akwai wata hauka a gare shi?" A'a, waɗanda ba su yi imani da Lahira ba, suna a cikin azaba da ɓata mai nisa
Abubakar Mahmoud Gumi
Ya ƙãga ƙarya ga Allah ne kõ kuwa akwai wata hauka a gare shi?" Ã'a, waɗanda ba su yi ĩmãni da Lãhira ba, sunã a cikin azãba da ɓãta mai nĩsa
❮ Previous Next ❯

Verse in more languages

Transliteration Bangla Bosnian German English Persian French Hindi Indonesian Kazakh Dutch Russian Spanish Turkish Urdu Uzbek