×

Ashe fa, ba su yi dũbi ba zuwa ga abin da ke 34:9 Hausa translation

Quran infoHausaSurah Saba’ ⮕ (34:9) ayat 9 in Hausa

34:9 Surah Saba’ ayat 9 in Hausa (الهوسا)

Quran with Hausa translation - Surah Saba’ ayat 9 - سَبإ - Page - Juz 22

﴿أَفَلَمۡ يَرَوۡاْ إِلَىٰ مَا بَيۡنَ أَيۡدِيهِمۡ وَمَا خَلۡفَهُم مِّنَ ٱلسَّمَآءِ وَٱلۡأَرۡضِۚ إِن نَّشَأۡ نَخۡسِفۡ بِهِمُ ٱلۡأَرۡضَ أَوۡ نُسۡقِطۡ عَلَيۡهِمۡ كِسَفٗا مِّنَ ٱلسَّمَآءِۚ إِنَّ فِي ذَٰلِكَ لَأٓيَةٗ لِّكُلِّ عَبۡدٖ مُّنِيبٖ ﴾
[سَبإ: 9]

Ashe fa, ba su yi dũbi ba zuwa ga abin da ke a gaba gare su da abin da ke a bãyansu daga sama da ƙasã? idan Mun so, sai Mu shãfe ƙasã da su, kõ kuma Mu kãyar da wani ɓaɓɓake daga sama a kansu. Lalle, a cikin wancan akwai ãyã ga dukan bãwã mai maida al'amarinsa ga Allah

❮ Previous Next ❯

ترجمة: أفلم يروا إلى ما بين أيديهم وما خلفهم من السماء والأرض إن, باللغة الهوسا

﴿أفلم يروا إلى ما بين أيديهم وما خلفهم من السماء والأرض إن﴾ [سَبإ: 9]

❮ Previous Next ❯

Verse in more languages

Transliteration Bangla Bosnian German English Persian French Hindi Indonesian Kazakh Dutch Russian Spanish Turkish Urdu Uzbek