×

Kuma waɗanda suka kãfirta suka ce: "Shin zã mu nũna muku wani 34:7 Hausa translation

Quran infoHausaSurah Saba’ ⮕ (34:7) ayat 7 in Hausa

34:7 Surah Saba’ ayat 7 in Hausa (الهوسا)

Quran with Hausa translation - Surah Saba’ ayat 7 - سَبإ - Page - Juz 22

﴿وَقَالَ ٱلَّذِينَ كَفَرُواْ هَلۡ نَدُلُّكُمۡ عَلَىٰ رَجُلٖ يُنَبِّئُكُمۡ إِذَا مُزِّقۡتُمۡ كُلَّ مُمَزَّقٍ إِنَّكُمۡ لَفِي خَلۡقٖ جَدِيدٍ ﴾
[سَبإ: 7]

Kuma waɗanda suka kãfirta suka ce: "Shin zã mu nũna muku wani namiji wanda yake gaya muku wai idan an tsattsãge ku, kõwace irin tsattsãgẽwa, lalle kũ, tabbas, kunã a cikin wata halitta sãbuwa

❮ Previous Next ❯

ترجمة: وقال الذين كفروا هل ندلكم على رجل ينبئكم إذا مزقتم كل ممزق, باللغة الهوسا

﴿وقال الذين كفروا هل ندلكم على رجل ينبئكم إذا مزقتم كل ممزق﴾ [سَبإ: 7]

Abubakar Mahmood Jummi
Kuma waɗanda suka kafirta suka ce: "Shin za mu nuna muku wani namiji wanda yake gaya muku wai idan an tsattsage ku, kowace irin tsattsagewa, lalle ku, tabbas, kuna a cikin wata halitta sabuwa
Abubakar Mahmoud Gumi
Kuma waɗanda suka kafirta suka ce: "Shin za mu nuna muku wani namiji wanda yake gaya muku wai idan an tsattsage ku, kowace irin tsattsagewa, lalle ku, tabbas, kuna a cikin wata halitta sabuwa
Abubakar Mahmoud Gumi
Kuma waɗanda suka kãfirta suka ce: "Shin zã mu nũna muku wani namiji wanda yake gaya muku wai idan an tsattsãge ku, kõwace irin tsattsãgẽwa, lalle kũ, tabbas, kunã a cikin wata halitta sãbuwa
❮ Previous Next ❯

Verse in more languages

Transliteration Bangla Bosnian German English Persian French Hindi Indonesian Kazakh Dutch Russian Spanish Turkish Urdu Uzbek