×

Kuma kõguna biyu ba su daidaita: Wannan mai ruwan dãɗi, mai zãƙi, 35:12 Hausa translation

Quran infoHausaSurah FaTir ⮕ (35:12) ayat 12 in Hausa

35:12 Surah FaTir ayat 12 in Hausa (الهوسا)

Quran with Hausa translation - Surah FaTir ayat 12 - فَاطِر - Page - Juz 22

﴿وَمَا يَسۡتَوِي ٱلۡبَحۡرَانِ هَٰذَا عَذۡبٞ فُرَاتٞ سَآئِغٞ شَرَابُهُۥ وَهَٰذَا مِلۡحٌ أُجَاجٞۖ وَمِن كُلّٖ تَأۡكُلُونَ لَحۡمٗا طَرِيّٗا وَتَسۡتَخۡرِجُونَ حِلۡيَةٗ تَلۡبَسُونَهَاۖ وَتَرَى ٱلۡفُلۡكَ فِيهِ مَوَاخِرَ لِتَبۡتَغُواْ مِن فَضۡلِهِۦ وَلَعَلَّكُمۡ تَشۡكُرُونَ ﴾
[فَاطِر: 12]

Kuma kõguna biyu ba su daidaita: Wannan mai ruwan dãɗi, mai zãƙi, mai sauƙin haɗiya kuma wannan mai ruwan gishiri mai zartsi, kuma daga kõwane, kunã cin wani nama sãbo, kuma kunã fitar da kawa wadda kuke tufantarta, kuma kanã ganin jirãge a cikinsa sunã mãsu gudãna, dõmin ku nẽmo daga falalar Sa, kuma tsammãninku zã ku dinga gõdẽwa

❮ Previous Next ❯

ترجمة: وما يستوي البحران هذا عذب فرات سائغ شرابه وهذا ملح أجاج ومن, باللغة الهوسا

﴿وما يستوي البحران هذا عذب فرات سائغ شرابه وهذا ملح أجاج ومن﴾ [فَاطِر: 12]

Abubakar Mahmood Jummi
Kuma koguna biyu ba su daidaita: Wannan mai ruwan daɗi, mai zaƙi, mai sauƙin haɗiya kuma wannan mai ruwan gishiri mai zartsi, kuma daga kowane, kuna cin wani nama sabo, kuma kuna fitar da kawa wadda kuke tufantarta, kuma kana ganin jirage a cikinsa suna masu gudana, domin ku nemo daga falalar Sa, kuma tsammaninku za ku dinga godewa
Abubakar Mahmoud Gumi
Kuma koguna biyu ba su daidaita: Wannan mai ruwan daɗi, mai zaƙi, mai sauƙin haɗiya kuma wannan mai ruwan gishiri mai zartsi, kuma daga kowane, kuna cin wani nama sabo, kuma kuna fitar da kawa wadda kuke tufantarta, kuma kana ganin jirage a cikinsa suna masu gudana, domin ku nemo daga falalarSa, kuma ɗammaninku za ku dinga godewa
Abubakar Mahmoud Gumi
Kuma kõguna biyu ba su daidaita: Wannan mai ruwan dãɗi, mai zãƙi, mai sauƙin haɗiya kuma wannan mai ruwan gishiri mai zartsi, kuma daga kõwane, kunã cin wani nama sãbo, kuma kunã fitar da kawa wadda kuke tufantarta, kuma kanã ganin jirãge a cikinsa sunã mãsu gudãna, dõmin ku nẽmo daga falalarSa, kuma ɗammãninku zã ku dinga gõdẽwa
❮ Previous Next ❯

Verse in more languages

Transliteration Bangla Bosnian German English Persian French Hindi Indonesian Kazakh Dutch Russian Spanish Turkish Urdu Uzbek