Quran with Hausa translation - Surah FaTir ayat 13 - فَاطِر - Page - Juz 22
﴿يُولِجُ ٱلَّيۡلَ فِي ٱلنَّهَارِ وَيُولِجُ ٱلنَّهَارَ فِي ٱلَّيۡلِ وَسَخَّرَ ٱلشَّمۡسَ وَٱلۡقَمَرَۖ كُلّٞ يَجۡرِي لِأَجَلٖ مُّسَمّٗىۚ ذَٰلِكُمُ ٱللَّهُ رَبُّكُمۡ لَهُ ٱلۡمُلۡكُۚ وَٱلَّذِينَ تَدۡعُونَ مِن دُونِهِۦ مَا يَمۡلِكُونَ مِن قِطۡمِيرٍ ﴾
[فَاطِر: 13]
﴿يولج الليل في النهار ويولج النهار في الليل وسخر الشمس والقمر كل﴾ [فَاطِر: 13]
Abubakar Mahmood Jummi Yana shigar da dare a cikin rana, kuma Yana shigar da rana a cikin dare. Kuma Ya hore rana da wata kowannensu yana gudana zuwa ga ajali ambatacce Wannan Shi ne Allah, Ubangijinku, gare Shi mulki yake, kuma waɗanda kuke kira waninSa ba su mallakar ko fatar gurtsun dabino |
Abubakar Mahmoud Gumi Yana shigar da dare a cikin rana, kuma Yana shigar da rana a cikin dare. Kuma Ya hore rana da wata kowannensu yana gudana zuwa ga ajali ambatacce Wannan Shi ne Allah, Ubangijinku, gare Shi mulki yake, kuma waɗanda kuke kira waninSa ba su mallakar ko fatar gurtsun dabino |
Abubakar Mahmoud Gumi Yanã shigar da dare a cikin rãna, kuma Yanã shigar da rãna a cikin dare. Kuma Ya hõre rãnã da watã kõwannensu yanã gudãna zuwa ga ajali ambatacce Wannan Shĩ ne Allah, Ubangijinku, gare Shi mulki yake, kuma waɗanda kuke kira waninSa bã su mallakar kõ fãtar gurtsun dabĩno |