Quran with Hausa translation - Surah FaTir ayat 11 - فَاطِر - Page - Juz 22
﴿وَٱللَّهُ خَلَقَكُم مِّن تُرَابٖ ثُمَّ مِن نُّطۡفَةٖ ثُمَّ جَعَلَكُمۡ أَزۡوَٰجٗاۚ وَمَا تَحۡمِلُ مِنۡ أُنثَىٰ وَلَا تَضَعُ إِلَّا بِعِلۡمِهِۦۚ وَمَا يُعَمَّرُ مِن مُّعَمَّرٖ وَلَا يُنقَصُ مِنۡ عُمُرِهِۦٓ إِلَّا فِي كِتَٰبٍۚ إِنَّ ذَٰلِكَ عَلَى ٱللَّهِ يَسِيرٞ ﴾
[فَاطِر: 11]
﴿والله خلقكم من تراب ثم من نطفة ثم جعلكم أزواجا وما تحمل﴾ [فَاطِر: 11]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma Allah ne Ya halitta ku daga turɓaya, sa'an nan daga ɗigon maniyyi, sa'an nan Ya sanya ku surkin maza da mata. Kuma wata mace ba ta yin ciki, kuma ba ta haihuwa, face da saninSa, kuma ba za a rayar da wanda ake rayarwa ba, kuma ba za a rage tsawon ransa ba face yana a cikin Littafi. Lalle, wancan mai sauki ne ga Allah |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma Allah ne Ya halitta ku daga turɓaya, sa'an nan daga ɗigon maniyyi, sa'an nan Ya sanya ku surkin maza da mata. Kuma wata mace ba ta yin ciki, kuma ba ta haihuwa, face da saninSa, kuma ba za a rayar da wanda ake rayarwa ba, kuma ba za a rage tsawon ransa ba face yana a cikin Littafi. Lalle, wancan mai sauki ne ga Allah |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma Allah ne Ya halitta ku daga turɓãya, sa'an nan daga ɗigon maniyyi, sa'an nan Ya sanya ku surkin maza da mãtã. Kuma wata mace bã ta yin ciki, kuma bã ta haihuwa, fãce da saninSa, kuma bã zã a rãyar da wanda ake rãyarwa ba, kuma bã zã a rage tsawon ransa ba fãce yanã a cikin Littãfi. Lalle, wancan mai sauki ne ga Allah |