Quran with Hausa translation - Surah FaTir ayat 14 - فَاطِر - Page - Juz 22
﴿إِن تَدۡعُوهُمۡ لَا يَسۡمَعُواْ دُعَآءَكُمۡ وَلَوۡ سَمِعُواْ مَا ٱسۡتَجَابُواْ لَكُمۡۖ وَيَوۡمَ ٱلۡقِيَٰمَةِ يَكۡفُرُونَ بِشِرۡكِكُمۡۚ وَلَا يُنَبِّئُكَ مِثۡلُ خَبِيرٖ ﴾
[فَاطِر: 14]
﴿إن تدعوهم لا يسمعوا دعاءكم ولو سمعوا ما استجابوا لكم ويوم القيامة﴾ [فَاطِر: 14]
Abubakar Mahmood Jummi Idan kun kira su, ba za su ji kiranku ba, kuma ko sun jiya, ba za su karɓa muku ba, kuma a Ranar ¡iyama za su kafirce wa shirkinku, kuma babu mai ba ka labari, kamar wanda ya sani |
Abubakar Mahmoud Gumi Idan kun kira su, ba za su ji kiranku ba, kuma ko sun jiya, ba za su karɓa muku ba, kuma a Ranar ¡iyama za su kafirce wa shirkinku, kuma babu mai ba ka labari, kamar wanda ya sani |
Abubakar Mahmoud Gumi Idan kun kira su, bã zã su ji kiranku ba, kuma kõ sun jiya, bã zã su karɓa muku ba, kuma a Rãnar ¡iyãma zã su kãfirce wa shirkinku, kuma bãbu mai bã ka lãbãri, kamar wanda ya sani |