Quran with Hausa translation - Surah FaTir ayat 15 - فَاطِر - Page - Juz 22
﴿۞ يَٰٓأَيُّهَا ٱلنَّاسُ أَنتُمُ ٱلۡفُقَرَآءُ إِلَى ٱللَّهِۖ وَٱللَّهُ هُوَ ٱلۡغَنِيُّ ٱلۡحَمِيدُ ﴾
[فَاطِر: 15]
﴿ياأيها الناس أنتم الفقراء إلى الله والله هو الغني الحميد﴾ [فَاطِر: 15]
Abubakar Mahmood Jummi Ya ku mutane! Ku ne masu bukata zuwa ga Allah, kuma Allah, Shi ne Mawadaci, Godadde |
Abubakar Mahmoud Gumi Ya ku mutane! Ku ne masu bukata zuwa ga Allah, kuma Allah, Shi ne Mawadaci, Godadde |
Abubakar Mahmoud Gumi Yã kũ mutãne! Kũ ne mãsu bukãta zuwa ga Allah, kuma Allah, Shĩ ne Mawadãci, Gõdadde |