Quran with Hausa translation - Surah FaTir ayat 28 - فَاطِر - Page - Juz 22
﴿وَمِنَ ٱلنَّاسِ وَٱلدَّوَآبِّ وَٱلۡأَنۡعَٰمِ مُخۡتَلِفٌ أَلۡوَٰنُهُۥ كَذَٰلِكَۗ إِنَّمَا يَخۡشَى ٱللَّهَ مِنۡ عِبَادِهِ ٱلۡعُلَمَٰٓؤُاْۗ إِنَّ ٱللَّهَ عَزِيزٌ غَفُورٌ ﴾
[فَاطِر: 28]
﴿ومن الناس والدواب والأنعام مختلف ألوانه كذلك إنما يخشى الله من عباده﴾ [فَاطِر: 28]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma daga mutane da dabbobi da bisashen gida, masu saɓanin launinsu kamar wancan. Malamai kawai ke tsoron Allah daga cikin bayin Sa. Lalle, Allah, Mabuwayi ne, Mai gafara |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma daga mutane da dabbobi da bisashen gida, masu saɓanin launinsu kamar wancan. Malamai kawai ke tsoron Allah daga cikin bayinSa. Lalle, Allah, Mabuwayi ne, Mai gafara |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma daga mutãne da dabbõbi da bisãshen gida, mãsu sãɓãnin launinsu kamar wancan. Malamai kawai ke tsõron Allah daga cikin bãyinSa. Lalle, Allah, Mabuwãyi ne, Mai gãfara |