Quran with Hausa translation - Surah FaTir ayat 3 - فَاطِر - Page - Juz 22
﴿يَٰٓأَيُّهَا ٱلنَّاسُ ٱذۡكُرُواْ نِعۡمَتَ ٱللَّهِ عَلَيۡكُمۡۚ هَلۡ مِنۡ خَٰلِقٍ غَيۡرُ ٱللَّهِ يَرۡزُقُكُم مِّنَ ٱلسَّمَآءِ وَٱلۡأَرۡضِۚ لَآ إِلَٰهَ إِلَّا هُوَۖ فَأَنَّىٰ تُؤۡفَكُونَ ﴾
[فَاطِر: 3]
﴿ياأيها الناس اذكروا نعمة الله عليكم هل من خالق غير الله يرزقكم﴾ [فَاطِر: 3]
Abubakar Mahmood Jummi Ya ku mutane! Ku tuna ni'imar Allah a kanku. Shin, akwai wani mai halitta wanin Allah da zai azurta ku daga sama da, ƙasa? Babu wani abin bautawa, face Shi. To, yaya ake karkatar da ku |
Abubakar Mahmoud Gumi Ya ku mutane! Ku tuna ni'imar Allah a kanku. Shin, akwai wani mai halitta wanin Allah da zai azurta ku daga sama da, ƙasa? Babu wani abin bautawa, face Shi. To, yaya ake karkatar da ku |
Abubakar Mahmoud Gumi Yã kũ mutãne! Ku tuna ni'imar Allah a kanku. Shin, akwai wani mai halitta wanin Allah da zai azurta ku daga sama da, ƙasã? Bãbu wani abin bautãwa, fãce Shi. To, yãya ake karkatar da ku |