Quran with Hausa translation - Surah FaTir ayat 2 - فَاطِر - Page - Juz 22
﴿مَّا يَفۡتَحِ ٱللَّهُ لِلنَّاسِ مِن رَّحۡمَةٖ فَلَا مُمۡسِكَ لَهَاۖ وَمَا يُمۡسِكۡ فَلَا مُرۡسِلَ لَهُۥ مِنۢ بَعۡدِهِۦۚ وَهُوَ ٱلۡعَزِيزُ ٱلۡحَكِيمُ ﴾
[فَاطِر: 2]
﴿ما يفتح الله للناس من رحمة فلا ممسك لها وما يمسك فلا﴾ [فَاطِر: 2]
Abubakar Mahmood Jummi Abin da Allah Ya buɗa wa mutane daga rahama, to, babu mai riƙewa a gare shi, kuma abin da Ya riƙe, to, babu mai saki a gare shi, wanin Sa, kuma Shi ne Mabuwayi, Mai hikima |
Abubakar Mahmoud Gumi Abin da Allah Ya buɗa wa mutane daga rahama, to, babu mai riƙewa a gare shi, kuma abin da Ya riƙe, to, babu mai saki a gare shi, waninSa, kuma Shi ne Mabuwayi, Mai hikima |
Abubakar Mahmoud Gumi Abin da Allah Ya buɗa wa mutãne daga rahama, to, bãbu mai riƙewa a gare shi, kuma abin da Ya riƙe, to, bãbu mai saki a gare shi, waninSa, kuma Shĩ ne Mabuwãyi, Mai hikima |