Quran with Hausa translation - Surah FaTir ayat 4 - فَاطِر - Page - Juz 22
﴿وَإِن يُكَذِّبُوكَ فَقَدۡ كُذِّبَتۡ رُسُلٞ مِّن قَبۡلِكَۚ وَإِلَى ٱللَّهِ تُرۡجَعُ ٱلۡأُمُورُ ﴾ 
[فَاطِر: 4]
﴿وإن يكذبوك فقد كذبت رسل من قبلك وإلى الله ترجع الأمور﴾ [فَاطِر: 4]
| Abubakar Mahmood Jummi Kuma idan sun ƙaryata ka, to, lalle, an ƙaryata waɗansu Manzanni a gabaninka, kuma zuwa ga Allah ake mayar da al'amura  | 
| Abubakar Mahmoud Gumi Kuma idan sun ƙaryata ka, to, lalle, an ƙaryata waɗansu Manzanni a gabaninka, kuma zuwa ga Allah ake mayar da al'amura  | 
| Abubakar Mahmoud Gumi Kuma idan sun ƙaryata ka, to, lalle, an ƙaryata waɗansu Manzanni a gabãninka, kuma zuwa ga Allah ake mayar da al'amura  |