Quran with Hausa translation - Surah FaTir ayat 33 - فَاطِر - Page - Juz 22
﴿جَنَّٰتُ عَدۡنٖ يَدۡخُلُونَهَا يُحَلَّوۡنَ فِيهَا مِنۡ أَسَاوِرَ مِن ذَهَبٖ وَلُؤۡلُؤٗاۖ وَلِبَاسُهُمۡ فِيهَا حَرِيرٞ ﴾
[فَاطِر: 33]
﴿جنات عدن يدخلونها يحلون فيها من أساور من ذهب ولؤلؤا ولباسهم فيها﴾ [فَاطِر: 33]
Abubakar Mahmood Jummi Gidajen Aljannar zama suna shigar su. Ana ƙawace su a cikinsu, da ƙawa ta mundaye daga zinariya da lu'ulu'u, kuma tufafinsu, a cikinsu alharini ne |
Abubakar Mahmoud Gumi Gidajen Aljannar zama suna shigar su. Ana ƙawace su a cikinsu, da ƙawa ta mundaye daga zinariya da lu'ulu'u, kuma tufafinsu, a cikinsu alharini ne |
Abubakar Mahmoud Gumi Gidãjen Aljannar zamã sunã shigar su. Anã ƙawãce su a cikinsu, da ƙawã ta mundãye daga zĩnãriya da lu'ulu'u, kuma tufãfinsu, a cikinsu alharĩni ne |