Quran with Hausa translation - Surah FaTir ayat 37 - فَاطِر - Page - Juz 22
﴿وَهُمۡ يَصۡطَرِخُونَ فِيهَا رَبَّنَآ أَخۡرِجۡنَا نَعۡمَلۡ صَٰلِحًا غَيۡرَ ٱلَّذِي كُنَّا نَعۡمَلُۚ أَوَلَمۡ نُعَمِّرۡكُم مَّا يَتَذَكَّرُ فِيهِ مَن تَذَكَّرَ وَجَآءَكُمُ ٱلنَّذِيرُۖ فَذُوقُواْ فَمَا لِلظَّٰلِمِينَ مِن نَّصِيرٍ ﴾
[فَاطِر: 37]
﴿وهم يصطرخون فيها ربنا أخرجنا نعمل صالحا غير الذي كنا نعمل أو﴾ [فَاطِر: 37]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma su, suna hargowar neman agaji a cikinta. (Suna cewa) "Ya Ubangijinmu! Ka fitar da mu, mu aikata aiki mai kyau, wanin wanda muka kasance muna aikatawa." Ashe, kuma, ba Mu rayar da ku ba, abin da mai tunani zai iya yin tunani a ciki, kuma mai gargaɗi ya je muku? To, ku ɗanɗana, saboda haka babu wani mataimaki, ga azzalumai |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma su, suna hargowar neman agaji a cikinta. (Suna cewa) "Ya Ubangijinmu! Ka fitar da mu, mu aikata aiki mai kyau, wanin wanda muka kasance muna aikatawa." Ashe, kuma, ba Mu rayar da ku ba, abin da mai tunani zai iya yin tunani a ciki, kuma mai gargaɗi ya je muku? To, ku ɗanɗana, saboda haka babu wani mataimaki, ga azzalumai |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma sũ, sunã hargõwar nẽman ãgaji a cikinta. (Sunã cẽwa) "Yã Ubangijinmu! Ka fitar da mu, mu aikata aiki mai kyau, wanin wanda muka kasance munã aikatãwa." Ashe, kuma, ba Mu rãyar da ku ba, abin da mai tunãni zai iya yin tunãni a ciki, kuma mai gargaɗi yã jẽ muku? To, ku ɗanɗana, sabõda haka bãbu wani mataimaki, ga azzãlumai |