Quran with Hausa translation - Surah FaTir ayat 36 - فَاطِر - Page - Juz 22
﴿وَٱلَّذِينَ كَفَرُواْ لَهُمۡ نَارُ جَهَنَّمَ لَا يُقۡضَىٰ عَلَيۡهِمۡ فَيَمُوتُواْ وَلَا يُخَفَّفُ عَنۡهُم مِّنۡ عَذَابِهَاۚ كَذَٰلِكَ نَجۡزِي كُلَّ كَفُورٖ ﴾
[فَاطِر: 36]
﴿والذين كفروا لهم نار جهنم لا يقضى عليهم فيموتوا ولا يخفف عنهم﴾ [فَاطِر: 36]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma waɗanda suka kafirta suna da wutar Jahannama, ba a yin hukunci a kansu balle su mutu kuma ba a sauƙaƙa musu daga azabarta. Kamar haka Muke saka wa kowane mai yawan kafirci |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma waɗanda suka kafirta suna da wutar Jahannama, ba a yin hukunci a kansu balle su mutu kuma ba a sauƙaƙa musu daga azabarta. Kamar haka Muke saka wa kowane mai yawan kafirci |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma waɗanda suka kãfirta sunã da wutar Jahannama, bã a yin hukunci a kansu balle su mutu kuma bã a sauƙaƙa musu daga azãbarta. Kamar haka Muke sãka wa kõwane mai yawan kãfirci |