Quran with Hausa translation - Surah FaTir ayat 38 - فَاطِر - Page - Juz 22
﴿إِنَّ ٱللَّهَ عَٰلِمُ غَيۡبِ ٱلسَّمَٰوَٰتِ وَٱلۡأَرۡضِۚ إِنَّهُۥ عَلِيمُۢ بِذَاتِ ٱلصُّدُورِ ﴾
[فَاطِر: 38]
﴿إن الله عالم غيب السموات والأرض إنه عليم بذات الصدور﴾ [فَاطِر: 38]
Abubakar Mahmood Jummi Lalle Allah ne Masanin gaibin sammai da ƙasa. Lalle Shi ne Masani ga abin da yake ainihin zukata |
Abubakar Mahmoud Gumi Lalle Allah ne Masanin gaibin sammai da ƙasa. Lalle Shi ne Masani ga abin da yake ainihin zukata |
Abubakar Mahmoud Gumi Lalle Allah ne Masanin gaibin sammai da ƙasã. Lalle Shĩ ne Masani ga abin da yake ainihin zukata |