Quran with Hausa translation - Surah FaTir ayat 39 - فَاطِر - Page - Juz 22
﴿هُوَ ٱلَّذِي جَعَلَكُمۡ خَلَٰٓئِفَ فِي ٱلۡأَرۡضِۚ فَمَن كَفَرَ فَعَلَيۡهِ كُفۡرُهُۥۖ وَلَا يَزِيدُ ٱلۡكَٰفِرِينَ كُفۡرُهُمۡ عِندَ رَبِّهِمۡ إِلَّا مَقۡتٗاۖ وَلَا يَزِيدُ ٱلۡكَٰفِرِينَ كُفۡرُهُمۡ إِلَّا خَسَارٗا ﴾
[فَاطِر: 39]
﴿هو الذي جعلكم خلائف في الأرض فمن كفر فعليه كفره ولا يزيد﴾ [فَاطِر: 39]
Abubakar Mahmood Jummi Shi ne Wanda Ya sanya ku masu maye wa juna, a cikin ƙasa. To, wanda ya kafirta, to, kafircinsa yana a kansa. Kuma kafircin kafirai ba ya kara musu kome face baƙin jini, kuma kafircin kafirai ba ya kara musu kome face hasara |
Abubakar Mahmoud Gumi Shi ne Wanda Ya sanya ku masu maye wa juna, a cikin ƙasa. To, wanda ya kafirta, to, kafircinsa yana a kansa. Kuma kafircin kafirai ba ya kara musu kome face baƙin jini, kuma kafircin kafirai ba ya kara musu kome face hasara |
Abubakar Mahmoud Gumi Shĩ ne Wanda Ya sanya ku mãsu maye wa junã, a cikin ƙasã. To, wanda ya kãfirta, to, kãfircinsa yanã a kansa. Kuma kãfircin kãfirai bã ya kãra musu kõme fãce baƙin jini, kuma kãfircin kãfirai bã ya kãra musu kõme face hasãra |