Quran with Hausa translation - Surah FaTir ayat 40 - فَاطِر - Page - Juz 22
﴿قُلۡ أَرَءَيۡتُمۡ شُرَكَآءَكُمُ ٱلَّذِينَ تَدۡعُونَ مِن دُونِ ٱللَّهِ أَرُونِي مَاذَا خَلَقُواْ مِنَ ٱلۡأَرۡضِ أَمۡ لَهُمۡ شِرۡكٞ فِي ٱلسَّمَٰوَٰتِ أَمۡ ءَاتَيۡنَٰهُمۡ كِتَٰبٗا فَهُمۡ عَلَىٰ بَيِّنَتٖ مِّنۡهُۚ بَلۡ إِن يَعِدُ ٱلظَّٰلِمُونَ بَعۡضُهُم بَعۡضًا إِلَّا غُرُورًا ﴾
[فَاطِر: 40]
﴿قل أرأيتم شركاءكم الذين تدعون من دون الله أروني ماذا خلقوا من﴾ [فَاطِر: 40]
Abubakar Mahmood Jummi Ka ce: "Shin, kun ga abubuwan shirkinku, waɗanda kuke kira, wasun Allah? Ku nuna mini, mene ne suka halitta daga ƙasa? Ko suna da tarayya ne a cikin sammai? Ko kuma Mun ba su wani littafi ne saboda haka suna a kan wata hujja ce daga gare shi? A'a, azzalumai ba su yin wani wa'adi, sashensu zuwa ga sashe, face ruɗi |
Abubakar Mahmoud Gumi Ka ce: "Shin, kun ga abubuwan shirkinku, waɗanda kuke kira, wasun Allah? Ku nuna mini, mene ne suka halitta daga ƙasa? Ko suna da tarayya ne a cikin sammai? Ko kuma Mun ba su wani littafi ne saboda haka suna a kan wata hujja ce daga gare shi? A'a, azzalumai ba su yin wani wa'adi, sashensu zuwa ga sashe, face ruɗi |
Abubakar Mahmoud Gumi Ka ce: "Shin, kun ga abũbuwan shirkinku, waɗanda kuke kira, wasun Allah? Ku nũna mini, mẽne ne suka halitta daga ƙasã? Kõ sunã da tãrayya ne a cikin sammai? Kõ kuma Mun bã su wani littãfi ne sabõda haka sunã a kan wata hujja ce daga gare shi? Ã'a, azzãlumai bã su yin wani wa'adi, sãshensu zuwa ga sãshe, fãce rũɗi |