Quran with Hausa translation - Surah FaTir ayat 41 - فَاطِر - Page - Juz 22
﴿۞ إِنَّ ٱللَّهَ يُمۡسِكُ ٱلسَّمَٰوَٰتِ وَٱلۡأَرۡضَ أَن تَزُولَاۚ وَلَئِن زَالَتَآ إِنۡ أَمۡسَكَهُمَا مِنۡ أَحَدٖ مِّنۢ بَعۡدِهِۦٓۚ إِنَّهُۥ كَانَ حَلِيمًا غَفُورٗا ﴾
[فَاطِر: 41]
﴿إن الله يمسك السموات والأرض أن تزولا ولئن زالتا إن أمسكهما من﴾ [فَاطِر: 41]
Abubakar Mahmood Jummi Lalle Allah Yana riƙe sammai da ƙasa domin kada su gushe. Kuma haƙiƙa, idan sun gushe, babu wani baicin Sa da zai riƙe su. Lalle Shi Ya kasance Mai haƙuri, Mai gafara |
Abubakar Mahmoud Gumi Lalle Allah Yana riƙe sammai da ƙasa domin kada su gushe. Kuma haƙiƙa, idan sun gushe, babu wani baicinSa da zai riƙe su. Lalle Shi Ya kasance Mai haƙuri, Mai gafara |
Abubakar Mahmoud Gumi Lalle Allah Yanã riƙe sammai da ƙasã dõmin kada su gushe. Kuma haƙĩƙa, idan sun gushe, bãbu wani baicinSa da zai riƙe su. Lalle Shi Yã kasance Mai haƙuri, Mai gãfara |