Quran with Hausa translation - Surah FaTir ayat 8 - فَاطِر - Page - Juz 22
﴿أَفَمَن زُيِّنَ لَهُۥ سُوٓءُ عَمَلِهِۦ فَرَءَاهُ حَسَنٗاۖ فَإِنَّ ٱللَّهَ يُضِلُّ مَن يَشَآءُ وَيَهۡدِي مَن يَشَآءُۖ فَلَا تَذۡهَبۡ نَفۡسُكَ عَلَيۡهِمۡ حَسَرَٰتٍۚ إِنَّ ٱللَّهَ عَلِيمُۢ بِمَا يَصۡنَعُونَ ﴾
[فَاطِر: 8]
﴿أفمن زين له سوء عمله فرآه حسنا فإن الله يضل من يشاء﴾ [فَاطِر: 8]
Abubakar Mahmood Jummi Shin to, wanda aka ƙawata masa aikinsa, har ya gan shi mai kyau (yana daidai da waninsa)? Saboda haka, lalle, Allah Yana ɓatar da wanda Yake so, kuma Yana shiryar da wanda Yake so, saboda haka kada ranka ya halaka a kansu domin baƙin ciki. Lalle Allah Masani ne ga abin da suke sana'antawa |
Abubakar Mahmoud Gumi Shin to, wanda aka ƙawata masa aikinsa, har ya gan shi mai kyau (yana daidai da waninsa)? Saboda haka, lalle, Allah Yana ɓatar da wanda Yake so, kuma Yana shiryar da wanda Yake so, saboda haka kada ranka ya halaka a kansu domin baƙin ciki. Lalle Allah Masani ne ga abin da suke sana'antawa |
Abubakar Mahmoud Gumi Shin to, wanda aka ƙawãta masa aikinsa, har ya gan shi mai kyau (yanã daidai da waninsa)? Sabõda haka, lalle, Allah Yanã ɓatar da wanda Yake so, kuma Yanã shiryar da wanda Yake so, sabõda haka kada ranka ya halaka a kansu dômin baƙin ciki. Lalle Allah Masani ne ga abin da suke sanã'antawa |