Quran with Hausa translation - Surah FaTir ayat 7 - فَاطِر - Page - Juz 22
﴿ٱلَّذِينَ كَفَرُواْ لَهُمۡ عَذَابٞ شَدِيدٞۖ وَٱلَّذِينَ ءَامَنُواْ وَعَمِلُواْ ٱلصَّٰلِحَٰتِ لَهُم مَّغۡفِرَةٞ وَأَجۡرٞ كَبِيرٌ ﴾
[فَاطِر: 7]
﴿الذين كفروا لهم عذاب شديد والذين آمنوا وعملوا الصالحات لهم مغفرة وأجر﴾ [فَاطِر: 7]
Abubakar Mahmood Jummi Waɗanda suka kafirta suna da azaba mai tsanani kuma waɗanda suka yi imani, kuma suka aikata ayyukan ƙwarai, suna da wata gafara da sakamako mai girma |
Abubakar Mahmoud Gumi Waɗanda suka kafirta suna da azaba mai tsanani kuma waɗanda suka yi imani, kuma suka aikata ayyukan ƙwarai, suna da wata gafara da sakamako mai girma |
Abubakar Mahmoud Gumi Waɗanda suka kãfirta suna da azãba mai tsanani kuma waɗanda suka yi ĩmãni, kuma suka aikata ayyukan ƙwarai, sunã da wata gãfara da sakamako mai girma |