Quran with Hausa translation - Surah Ya-Sin ayat 15 - يسٓ - Page - Juz 22
﴿قَالُواْ مَآ أَنتُمۡ إِلَّا بَشَرٞ مِّثۡلُنَا وَمَآ أَنزَلَ ٱلرَّحۡمَٰنُ مِن شَيۡءٍ إِنۡ أَنتُمۡ إِلَّا تَكۡذِبُونَ ﴾
[يسٓ: 15]
﴿قالوا ما أنتم إلا بشر مثلنا وما أنـزل الرحمن من شيء إن﴾ [يسٓ: 15]
Abubakar Mahmood Jummi Suka ce: "Ku ba ku zamo baface mutane ne kamarmu kuma Mai rahama bai saukar da kome ba, ba ku zamo ba face ƙarya kuke yi |
Abubakar Mahmoud Gumi Suka ce: "Ku ba ku zamo baface mutane ne kamarmu kuma Mai rahama bai saukar da kome ba, ba ku zamo ba face ƙarya kuke yi |
Abubakar Mahmoud Gumi Suka ce: "Kũ ba ku zamo bafãce mutãne ne kamarmu kuma Mai rahama bai saukar da kõme ba, ba ku zamo ba fãce ƙarya kuke yi |