Quran with Hausa translation - Surah Ya-Sin ayat 37 - يسٓ - Page - Juz 23
﴿وَءَايَةٞ لَّهُمُ ٱلَّيۡلُ نَسۡلَخُ مِنۡهُ ٱلنَّهَارَ فَإِذَا هُم مُّظۡلِمُونَ ﴾
[يسٓ: 37]
﴿وآية لهم الليل نسلخ منه النهار فإذا هم مظلمون﴾ [يسٓ: 37]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma aya ce a gare su: Dare Muna feɗe rana daga gare shi, sai ga su suna masu shiga duhu |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma aya ce a gare su: Dare Muna feɗe rana daga gare shi, sai ga su suna masu shiga duhu |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma ãyã ce a gare su: Dare Muna feɗe rãna daga gare shi, sai gã su sunã mãsu shiga duhu |