Quran with Hausa translation - Surah Ya-Sin ayat 38 - يسٓ - Page - Juz 23
﴿وَٱلشَّمۡسُ تَجۡرِي لِمُسۡتَقَرّٖ لَّهَاۚ ذَٰلِكَ تَقۡدِيرُ ٱلۡعَزِيزِ ٱلۡعَلِيمِ ﴾
[يسٓ: 38]
﴿والشمس تجري لمستقر لها ذلك تقدير العزيز العليم﴾ [يسٓ: 38]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma rana tana gudana zuwa ga wani matabbaci nata. Wannan ƙaddarawar Mabuwayi ne, Masani |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma rana tana gudana zuwa ga wani matabbaci nata. Wannan ƙaddarawar Mabuwayi ne, Masani |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma rãnã tanã gudãna zuwa ga wani matabbaci nãta. Wannan ƙaddarãwar Mabuwãyi ne, Masani |