Quran with Hausa translation - Surah Ya-Sin ayat 39 - يسٓ - Page - Juz 23
﴿وَٱلۡقَمَرَ قَدَّرۡنَٰهُ مَنَازِلَ حَتَّىٰ عَادَ كَٱلۡعُرۡجُونِ ٱلۡقَدِيمِ ﴾
[يسٓ: 39]
﴿والقمر قدرناه منازل حتى عاد كالعرجون القديم﴾ [يسٓ: 39]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma da wata Mun ƙaddara masa manziloli, har ya koma kamar tsumagiyar murlin dabino wadda ta tsufa |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma da wata Mun ƙaddara masa manziloli, har ya koma kamar tsumagiyar murlin dabino wadda ta tsufa |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma da watã Mun ƙaddara masa manzilõli, har ya kõma kamar tsumagiyar murlin dabĩno wadda ta tsũfa |