Quran with Hausa translation - Surah Ya-Sin ayat 43 - يسٓ - Page - Juz 23
﴿وَإِن نَّشَأۡ نُغۡرِقۡهُمۡ فَلَا صَرِيخَ لَهُمۡ وَلَا هُمۡ يُنقَذُونَ ﴾
[يسٓ: 43]
﴿وإن نشأ نغرقهم فلا صريخ لهم ولا هم ينقذون﴾ [يسٓ: 43]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma idan Mun so, za Mu nutsar da su, har babu kururuwar neman agaji, a gare su, kuma ba su zama ana tsirar da su ba |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma idan Mun so, za Mu nutsar da su, har babu kururuwar neman agaji, a gare su, kuma ba su zama ana tsirar da su ba |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma idan Mun so, zã Mu nutsar da su, har bãbu kururuwar neman ãgaji, a gare su, kuma ba su zama anã tsirar da su ba |