Quran with Hausa translation - Surah Ya-Sin ayat 44 - يسٓ - Page - Juz 23
﴿إِلَّا رَحۡمَةٗ مِّنَّا وَمَتَٰعًا إِلَىٰ حِينٖ ﴾
[يسٓ: 44]
﴿إلا رحمة منا ومتاعا إلى حين﴾ [يسٓ: 44]
Abubakar Mahmood Jummi Sai fa bisa ga wata rahama daga gare Mu, da jiyarwa daɗi zuwa ga wani ɗan lokaci |
Abubakar Mahmoud Gumi Sai fa bisa ga wata rahama daga gare Mu, da jiyarwa daɗi zuwa ga wani ɗan lokaci |
Abubakar Mahmoud Gumi Sai fa bisa ga wata rahama daga gare Mu, da jiyarwa dãɗi zuwa ga wani ɗan lõkaci |