Quran with Hausa translation - Surah Ya-Sin ayat 54 - يسٓ - Page - Juz 23
﴿فَٱلۡيَوۡمَ لَا تُظۡلَمُ نَفۡسٞ شَيۡـٔٗا وَلَا تُجۡزَوۡنَ إِلَّا مَا كُنتُمۡ تَعۡمَلُونَ ﴾
[يسٓ: 54]
﴿فاليوم لا تظلم نفس شيئا ولا تجزون إلا ما كنتم تعملون﴾ [يسٓ: 54]
Abubakar Mahmood Jummi To, a yau, ba za a zalunci wani rai da kome ba. Kuma ba za a saka muku ba face da abin da kuka kasance kuna aikatawa |
Abubakar Mahmoud Gumi To, a yau, ba za a zalunci wani rai da kome ba. Kuma ba za a saka muku ba face da abin da kuka kasance kuna aikatawa |
Abubakar Mahmoud Gumi To, a yau, bã zã a zãlunci wani rai da kõme ba. Kuma bã zã a sãkã muku ba fãce da abin da kuka kasance kunã aikatãwa |