Quran with Hausa translation - Surah Ya-Sin ayat 55 - يسٓ - Page - Juz 23
﴿إِنَّ أَصۡحَٰبَ ٱلۡجَنَّةِ ٱلۡيَوۡمَ فِي شُغُلٖ فَٰكِهُونَ ﴾
[يسٓ: 55]
﴿إن أصحاب الجنة اليوم في شغل فاكهون﴾ [يسٓ: 55]
Abubakar Mahmood Jummi Lalle, 'yan Aljanna, a yau, suna cikin shagali, suna masu nishaɗi |
Abubakar Mahmoud Gumi Lalle, 'yan Aljanna, a yau, suna cikin shagali, suna masu nishaɗi |
Abubakar Mahmoud Gumi Lalle, 'yan Aljanna, a yau, sunã cikin shagali, sunã mãsu nishãɗi |