Quran with Hausa translation - Surah Ya-Sin ayat 53 - يسٓ - Page - Juz 23
﴿إِن كَانَتۡ إِلَّا صَيۡحَةٗ وَٰحِدَةٗ فَإِذَا هُمۡ جَمِيعٞ لَّدَيۡنَا مُحۡضَرُونَ ﴾
[يسٓ: 53]
﴿إن كانت إلا صيحة واحدة فإذا هم جميع لدينا محضرون﴾ [يسٓ: 53]
Abubakar Mahmood Jummi Ba ta kasance ba face wata tsawa ce guda, sai ga su duka, suna abin halartarwa a gare Mu |
Abubakar Mahmoud Gumi Ba ta kasance ba face wata tsawa ce guda, sai ga su duka, suna abin halartarwa a gare Mu |
Abubakar Mahmoud Gumi Ba ta kasance ba fãce wata tsãwa ce guda, sai gã su duka, sunã abin halartarwa a gare Mu |