Quran with Hausa translation - Surah Ya-Sin ayat 62 - يسٓ - Page - Juz 23
﴿وَلَقَدۡ أَضَلَّ مِنكُمۡ جِبِلّٗا كَثِيرًاۖ أَفَلَمۡ تَكُونُواْ تَعۡقِلُونَ ﴾
[يسٓ: 62]
﴿ولقد أضل منكم جبلا كثيرا أفلم تكونوا تعقلون﴾ [يسٓ: 62]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma lalle haƙiƙa, (Shaiɗan) ya ɓatar da jama'a masu yawa daga gare ku. Ashe to ba ku kasance kuna yin hankali ba |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma lalle haƙiƙa, (Shaiɗan) ya ɓatar da jama'a masu yawa daga gare ku. Ashe to ba ku kasance kuna yin hankali ba |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma lalle haƙĩƙa, (Shaiɗan) yã ɓatar da jama'a mãsu yawa daga gare ku. Ashe to ba ku kasance kunã yin hankali ba |