Quran with Hausa translation - Surah Ya-Sin ayat 74 - يسٓ - Page - Juz 23
﴿وَٱتَّخَذُواْ مِن دُونِ ٱللَّهِ ءَالِهَةٗ لَّعَلَّهُمۡ يُنصَرُونَ ﴾
[يسٓ: 74]
﴿واتخذوا من دون الله آلهة لعلهم ينصرون﴾ [يسٓ: 74]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma suka riƙi waɗansu abubuwan bautawa wanin Allah, ɗammaninsu za su taimake su |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma suka riƙi waɗansu abubuwan bautawa wanin Allah, ɗammaninsu za su taimake su |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma suka riƙi waɗansu abũbuwan bautãwa wanin Allah, ɗammãninsu zã su taimake su |