Quran with Hausa translation - Surah Ya-Sin ayat 75 - يسٓ - Page - Juz 23
﴿لَا يَسۡتَطِيعُونَ نَصۡرَهُمۡ وَهُمۡ لَهُمۡ جُندٞ مُّحۡضَرُونَ ﴾
[يسٓ: 75]
﴿لا يستطيعون نصرهم وهم لهم جند محضرون﴾ [يسٓ: 75]
Abubakar Mahmood Jummi Ba za su iya taimakonsu ba, alhali kuwa su runduna ce wadda ake halartarwa (a cikin wuta) |
Abubakar Mahmoud Gumi Ba za su iya taimakonsu ba, alhali kuwa su runduna ce wadda ake halartarwa (a cikin wuta) |
Abubakar Mahmoud Gumi Bã zã su iya taimakonsu ba, alhãli kuwa sũ runduna ce wadda ake halartarwa (a cikin wutã) |