Quran with Hausa translation - Surah Ya-Sin ayat 77 - يسٓ - Page - Juz 23
﴿أَوَلَمۡ يَرَ ٱلۡإِنسَٰنُ أَنَّا خَلَقۡنَٰهُ مِن نُّطۡفَةٖ فَإِذَا هُوَ خَصِيمٞ مُّبِينٞ ﴾
[يسٓ: 77]
﴿أو لم ير الإنسان أنا خلقناه من نطفة فإذا هو خصيم مبين﴾ [يسٓ: 77]
Abubakar Mahmood Jummi Ashe, kuma mutum bai ga (cewa) lalle Mu, Mun halitta shi daga maniyyi ba, sai ga shi mai yawan husuma, mai bayyanawar husumar |
Abubakar Mahmoud Gumi Ashe, kuma mutum bai ga (cewa) lalle Mu, Mun halitta shi daga maniyyi ba, sai ga shi mai yawan husuma, mai bayyanawar husumar |
Abubakar Mahmoud Gumi Ashe, kuma mutum bai ga (cẽwa) lalle Mũ, Mun halitta shi daga maniyyi ba, sai gã shi mai yawan husũma, mai bayyanãwar husũmar |