Quran with Hausa translation - Surah Ya-Sin ayat 78 - يسٓ - Page - Juz 23
﴿وَضَرَبَ لَنَا مَثَلٗا وَنَسِيَ خَلۡقَهُۥۖ قَالَ مَن يُحۡيِ ٱلۡعِظَٰمَ وَهِيَ رَمِيمٞ ﴾
[يسٓ: 78]
﴿وضرب لنا مثلا ونسي خلقه قال من يحيي العظام وهي رميم﴾ [يسٓ: 78]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma ya buga Mana wani misali, kuma ya manta da halittarsa, ya ce: "Wane ne ke rayar da ƙasusuwa alhali kuwa suna rududdugaggu |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma ya buga Mana wani misali, kuma ya manta da halittarsa, ya ce: "Wane ne ke rayar da ƙasusuwa alhali kuwa suna rududdugaggu |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma ya buga Mana wani misãli, kuma ya manta da halittarsa, ya ce: "Wãne ne ke rãyar da ƙasũsuwa alhãli kuwa sunã rududdugaggu |