Quran with Hausa translation - Surah Ya-Sin ayat 76 - يسٓ - Page - Juz 23
﴿فَلَا يَحۡزُنكَ قَوۡلُهُمۡۘ إِنَّا نَعۡلَمُ مَا يُسِرُّونَ وَمَا يُعۡلِنُونَ ﴾
[يسٓ: 76]
﴿فلا يحزنك قولهم إنا نعلم ما يسرون وما يعلنون﴾ [يسٓ: 76]
Abubakar Mahmood Jummi Saboda haka, kada maganarsu ta ɓata maka rai. Lalle Mu, Muna sanin abin da suke asirtawa da abin da suke bayyanawa |
Abubakar Mahmoud Gumi Saboda haka, kada maganarsu ta ɓata maka rai. Lalle Mu, Muna sanin abin da suke asirtawa da abin da suke bayyanawa |
Abubakar Mahmoud Gumi Sabõda haka, kada maganarsu ta ɓãta maka rai. Lalle Mũ, Munã sanin abin da suke asirtãwa da abin da suke bayyanãwa |