Quran with Hausa translation - Surah Ya-Sin ayat 80 - يسٓ - Page - Juz 23
﴿ٱلَّذِي جَعَلَ لَكُم مِّنَ ٱلشَّجَرِ ٱلۡأَخۡضَرِ نَارٗا فَإِذَآ أَنتُم مِّنۡهُ تُوقِدُونَ ﴾
[يسٓ: 80]
﴿الذي جعل لكم من الشجر الأخضر نارا فإذا أنتم منه توقدون﴾ [يسٓ: 80]
Abubakar Mahmood Jummi Wanda ya sanya muku wuta daga itace kore, sai ga ku kuna kunnawa daga gare shi |
Abubakar Mahmoud Gumi Wanda ya sanya muku wuta daga itace kore, sai ga ku kuna kunnawa daga gare shi |
Abubakar Mahmoud Gumi Wanda ya sanya muku wutã daga itãce kõre, sai gã ku kunã kunnãwa daga gare shi |