Quran with Hausa translation - Surah Ya-Sin ayat 79 - يسٓ - Page - Juz 23
﴿قُلۡ يُحۡيِيهَا ٱلَّذِيٓ أَنشَأَهَآ أَوَّلَ مَرَّةٖۖ وَهُوَ بِكُلِّ خَلۡقٍ عَلِيمٌ ﴾
[يسٓ: 79]
﴿قل يحييها الذي أنشأها أول مرة وهو بكل خلق عليم﴾ [يسٓ: 79]
Abubakar Mahmood Jummi Ka ce: "Wanda ya ƙaga halittarsu a farkon lokaci Shi ke rayar da su, kuma Shi, game da kowace halitta, Mai ilmi ne |
Abubakar Mahmoud Gumi Ka ce: "Wanda ya ƙaga halittarsu a farkon lokaci Shi ke rayar da su, kuma Shi, game da kowace halitta, Mai ilmi ne |
Abubakar Mahmoud Gumi Ka ce: "Wanda ya ƙãga halittarsu a farkon lõkaci Shĩ ke rãyar da su, kuma Shi, game da kõwace halitta, Mai ilmi ne |