×

Kuma suka sanya nasaba a tsakãnin Sa da tsakãnin aljannu. Alhãli kuwa 37:158 Hausa translation

Quran infoHausaSurah As-saffat ⮕ (37:158) ayat 158 in Hausa

37:158 Surah As-saffat ayat 158 in Hausa (الهوسا)

Quran with Hausa translation - Surah As-saffat ayat 158 - الصَّافَات - Page - Juz 23

﴿وَجَعَلُواْ بَيۡنَهُۥ وَبَيۡنَ ٱلۡجِنَّةِ نَسَبٗاۚ وَلَقَدۡ عَلِمَتِ ٱلۡجِنَّةُ إِنَّهُمۡ لَمُحۡضَرُونَ ﴾
[الصَّافَات: 158]

Kuma suka sanya nasaba a tsakãnin Sa da tsakãnin aljannu. Alhãli kuwa Lalle aljannu sun sani, "Lalle sũ, haƙĩƙa waɗanda ake halartarwa ne (a cikin wutã)

❮ Previous Next ❯

ترجمة: وجعلوا بينه وبين الجنة نسبا ولقد علمت الجنة إنهم لمحضرون, باللغة الهوسا

﴿وجعلوا بينه وبين الجنة نسبا ولقد علمت الجنة إنهم لمحضرون﴾ [الصَّافَات: 158]

Abubakar Mahmood Jummi
Kuma suka sanya nasaba a tsakanin Sa da tsakanin aljannu. Alhali kuwa Lalle aljannu sun sani, "Lalle su, haƙiƙa waɗanda ake halartarwa ne (a cikin wuta)
Abubakar Mahmoud Gumi
Kuma suka sanya nasaba a tsakaninSa da tsakanin aljannu. Alhali kuwa Lalle aljannu sun sani, "Lalle su, haƙiƙa waɗanda ake halartarwa ne (a cikin wuta)
Abubakar Mahmoud Gumi
Kuma suka sanya nasaba a tsakãninSa da tsakãnin aljannu. Alhãli kuwa Lalle aljannu sun sani, "Lalle sũ, haƙĩƙa waɗanda ake halartarwa ne (a cikin wutã)
❮ Previous Next ❯

Verse in more languages

Transliteration Bangla Bosnian German English Persian French Hindi Indonesian Kazakh Dutch Russian Spanish Turkish Urdu Uzbek