Quran with Hausa translation - Surah As-saffat ayat 177 - الصَّافَات - Page - Juz 23
﴿فَإِذَا نَزَلَ بِسَاحَتِهِمۡ فَسَآءَ صَبَاحُ ٱلۡمُنذَرِينَ ﴾
[الصَّافَات: 177]
﴿فإذا نـزل بساحتهم فساء صباح المنذرين﴾ [الصَّافَات: 177]
Abubakar Mahmood Jummi To, idan ta sauka ga farfajiyarsu, to, safiyar wadanda ake yi wa gargaɗi ta munana |
Abubakar Mahmoud Gumi To, idan ta sauka ga farfajiyarsu, to, safiyar wadanda ake yi wa gargaɗi ta munana |
Abubakar Mahmoud Gumi To, idan ta sauka ga farfãjiyarsu, to, sãfiyar wadanda ake yi wa gargaɗi ta mũnana |