Quran with Hausa translation - Surah As-saffat ayat 180 - الصَّافَات - Page - Juz 23
﴿سُبۡحَٰنَ رَبِّكَ رَبِّ ٱلۡعِزَّةِ عَمَّا يَصِفُونَ ﴾
[الصَّافَات: 180]
﴿سبحان ربك رب العزة عما يصفون﴾ [الصَّافَات: 180]
Abubakar Mahmood Jummi Tsarki ya tabbata ga Ubangijinka, Ubangijin rinjaye, daga barin abin da suke siffantawa |
Abubakar Mahmoud Gumi Tsarki ya tabbata ga Ubangijinka, Ubangijin rinjaye, daga barin abin da suke siffantawa |
Abubakar Mahmoud Gumi Tsarki ya tabbata ga Ubangijinka, Ubangijin rinjãye, daga barin abin da suke siffantãwa |