Quran with Hausa translation - Surah As-saffat ayat 22 - الصَّافَات - Page - Juz 23
﴿۞ ٱحۡشُرُواْ ٱلَّذِينَ ظَلَمُواْ وَأَزۡوَٰجَهُمۡ وَمَا كَانُواْ يَعۡبُدُونَ ﴾
[الصَّافَات: 22]
﴿احشروا الذين ظلموا وأزواجهم وما كانوا يعبدون﴾ [الصَّافَات: 22]
Abubakar Mahmood Jummi Ku tara waɗanda suka yi zalunci, da abokan haɗinsu, da abin da suka kasance suna bautawa |
Abubakar Mahmoud Gumi Ku tara waɗanda suka yi zalunci, da abokan haɗinsu, da abin da suka kasance suna bautawa |
Abubakar Mahmoud Gumi Ku tãra waɗanda suka yi zãlunci, da abõkan haɗinsu, da abin da suka kasance sunã bautãwa |