Quran with Hausa translation - Surah As-saffat ayat 39 - الصَّافَات - Page - Juz 23
﴿وَمَا تُجۡزَوۡنَ إِلَّا مَا كُنتُمۡ تَعۡمَلُونَ ﴾
[الصَّافَات: 39]
﴿وما تجزون إلا ما كنتم تعملون﴾ [الصَّافَات: 39]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma ba za a saka muku ba face da abin da kuka kasance kuna aikatawa |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma ba za a saka muku ba face da abin da kuka kasance kuna aikatawa |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma bã zã a sãka muku ba fãce da abin da kuka kasance kunã aikatãwa |