Quran with Hausa translation - Surah As-saffat ayat 6 - الصَّافَات - Page - Juz 23
﴿إِنَّا زَيَّنَّا ٱلسَّمَآءَ ٱلدُّنۡيَا بِزِينَةٍ ٱلۡكَوَاكِبِ ﴾
[الصَّافَات: 6]
﴿إنا زينا السماء الدنيا بزينة الكواكب﴾ [الصَّافَات: 6]
Abubakar Mahmood Jummi Lalle Mu, Mun ƙawatar da sama ta kusa da wata ƙawa, watau taurari |
Abubakar Mahmoud Gumi Lalle Mu, Mun ƙawatar da sama ta kusa da wata ƙawa, watau taurari |
Abubakar Mahmoud Gumi Lalle Mũ, Mun ƙãwatãr da sama ta kusa da wata ƙawa, watau taurãri |