Quran with Hausa translation - Surah sad ayat 41 - صٓ - Page - Juz 23
﴿وَٱذۡكُرۡ عَبۡدَنَآ أَيُّوبَ إِذۡ نَادَىٰ رَبَّهُۥٓ أَنِّي مَسَّنِيَ ٱلشَّيۡطَٰنُ بِنُصۡبٖ وَعَذَابٍ ﴾
[صٓ: 41]
﴿واذكر عبدنا أيوب إذ نادى ربه أني مسني الشيطان بنصب وعذاب﴾ [صٓ: 41]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma ka ambaci bawan Mu Ayyuba* a lokacin da ya kirayi Ubangijinsa, ya ce: "Lalle ni, Shaiɗan ya shafe ni da wahala da kuma wata azaba |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma ka ambaci bawanMu Ayyuba a lokacin da ya kirayi Ubangijinsa, ya ce: "Lalle ni, Shaiɗan ya shafe ni da wahala da kuma wata azaba |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma ka ambaci bãwanMu Ayyũba a lõkacin da ya kirãyi Ubangijinsa, ya ce: "Lalle nĩ, Shaiɗan yã shãfe ni da wahala da kuma wata azãba |